Rundunar Yan Sandan Kano Za Ta Ladabtar Da Wasu Jami’anta Da Aka Gani A Bidiyon Karbar Kudi
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke nuna jami’an wasu ƴan sanda biyar sanye da kayan sarki suna taimaka wa wani ɗan siyasa wajen shirya jama’a domin karɓar kuɗi. Wata sanarwa da ta fitio daga ofishin jami’in hulɗa da jama’a na […]