Yan sanda sun kama mutane 79 tare da kwato kwayoyi da makamai a bikin Takutaha a Kano.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa bikin Takutaha na 2026, wanda aka gudanar a ranar 1 ga Satumba, ya gudana cikin kwanciyar hankali a sassan jihar. Kwamishinan ’yan sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya yaba wa al’ummar Kano bisa haɗin kai da bin doka da oda da suka nuna yayin bikin. Rundunar […]










