Kasashen Ketare
Labarai
Ƙungiyar Ƴan tawayen M23 Na Cigaba Da Kai Hare-Hare A Yankin Gabashin Congo
Daga Shareef Khalifa Sharifai Mayakan M23 sun kai sumame asibitin CBCA da asibitin Heal Africa a daren Ranar 28 ga watan Fabrairu, inda suka yi awon gaba da marasa lafiya 116 da wasu 15, A cewar mai Magana da yawun ofishin kare hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, Ravina Shamdasani. Ana kyautata zaton mazajen […]

