Babban Labari
Labarai
Shahararriyar Mawakiya Onyeka Onwenu Ta Mutu Bayan Ta Yi Wasa
An tabbatar da mutuwar mawakiya Onyeka Onwenu a wani asibiti da ke unguwar Victoria Island a birnin Legas bayan ta yi wasa a wurin bikin zagayowar ranar haihuwar Misis Stella Okoli a birnin Legas

