Babban Labari
Kasuwanci
Labarai
Noma Da Kiwo
Najeriya Na Iya Samun Tiriliyan 1 Duk Wata A Noman Zogale – Dokta Michael
Kungiyar manoma da hada-hadar zogale ta Najeriya ta bayyana cewa idan gwamnatin tarayya ta shigar da ‘yan kasa miliyan 50 marasa aikin yi harkar noman zogale za a rika samun kimanin Tiriliyan guda a duk wata.

