Gamayyar wasu ƙungiyoyi sun gudanar da wani tattaki a fadar gwamnatin jihar Kano domin nuna goyon bayansu game da rusau da gwamnatin Kano ke yi kan wasu haramtattun gine-gine da filaye da aka mallaka ba bisa ƙa’ida ba.
Wasu Kungiyoyi Sun Nuna Goyon Bayansu Kan Matakin Gwamnatin Kano Na Rusau
208