kungiyar daliban ashabul kahfi warraqem ta yi gargadi ga duk wanda yake tsoma baki a shari’ar da ake gudanarwa ta malamin nan shaik abdulljabbar nasir kabara da su guji yin haka.
Shugaban kungiyar daliban da suka fito daga jahohin da ke yankin arewa enginer ibrahim abdullahi warure ne ya bayyana haka a yau lahadi a yayin wani taron manema labarai a jahar kano,