Wata babbar kotu da ke birnin Gombe ta soke tikitin da jam’iyyar PDP ta bai wa Farfesa Isa Ali Pantami na jam’iyyar PDP.
Mai sjhari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta bada umurnin sakamakon wata kara da Usman Aliyu Garry ya shigar yana kalubalantar tikitin takarar gwamna da Farfesa Isa Ali Pantami ke yi a jam’iyyar PDP.
Kotun ta bada umrunin a je sake zaben fidda gwani kamar yadda Usman ya bukata domin ya ce maslahar da ake cewa an yi da ta bai wa Farfesa Pantami damar tsayawa takara bata tabbabata ba.