• Home  
  • Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta COEASU ta umarci mambobinta su zo aiki sau 2 a sati
- Labarai

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta COEASU ta umarci mambobinta su zo aiki sau 2 a sati

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta COEASU ta umarci mambobinta da zuwa sau 2 a sati

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta ƙasa COEASU ta umarci dukkan mambobinta da su riƙa zuwa aiki na kwanaki biyu kacal a sati.

Shugaban kungiyar na kasa, Dakta Smart Olugbeko ne ya bayyana haka a yau Laraba 19 ga watan Yuli, a birnir tarayya Abuja, Inda ya bayyana cewar, wannan mataki ya biyo bayan ganawar da mambobin kungiyar suka yi ganin halin da ake ciki a kasar bayan cire tallafin man fetur.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai