411
Tsahon shugaban kasa muhammadu Buhari ya halarci taron gidauniyar jihar katsina wanda ake gudanarwa a yanzu haka a fadar gwamnatin jihar da ke birnin Katsina.
Wannan dai shi ne karo na farko da tsohon shugaban ya halarci taro makamancin wannan taro tun bayan da ya mika mulki ga Shugaba Bola Ahmad Tunubu.
Muhammadu Buhari ya samu tarba daga maigirma gwaman jihar Katsina Umaru Dikko Radda.