A karon farko jam’iyyar PDP ta yaba wa shugaba Tinubu kan wasu matakai da ya dauka

Jam’iyyar adawa ta PDP ta yabawa Shugaba Tinubu a karon farko kan matakan da yake dauka da suka shafi tattalin arziki.

Jam’iyyar ta ce matakin cire tallafi da kuma farashin bai daya na Naira a kasuwanni zai samar wa kasar karin triliyan 2 a kudaden sgihar da take samu.

yayin wani taron tattaunawa da manema labarai

Shugaban jam’iyyar a jihar Edo, Dakta Tony Aziegbemi shi ya bayyana haka a

Ya kara da cewa, tallafin da gwamnatin za ta ware don rage radadi shi zai tabbatar da nasarar wadannan matakai, saboda talakawa sun fi shan wahala.

Post masu alaƙa

Jami’an Ƴansanda Sun Cafke Wata Mata Mai Shekaru 30 Da Katunan ATM 88

Abubuwa shida da suka sauya tun bayan zaɓen Najeriya na 2023

Kanawa mazauna Abuja sun gudanar da babban taro