Wani Matashi Ya mutu Wajen Satar Wayar Lantarki A Kano
Al’ummar unguwar Kundila dake karamar hukumar Tarauni Kano, sun wayi garin yau litinin da tsintar gawar wani matashi mai suna Atiku Sulaiman, wanda ake zargin ya rasa ransa lokacin da yake kokarin satar wayar wutar lantarki. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa sunga matashin kwance da wani zarto a hannunsa kuma wasu sassan […]