Ma’aikatan KEDCO Za Su Tsunduma Yajin Aiki

Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) za su shiga yajin aiki daga daren Talata wayewar garin Laraba, bisa zargin gazawar kamfanin wajen biyan kudaden fansho na ma’aikata. Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Kasa (NUEE) reshen shiyyar Kano — wadda ta kunshi jihohin Kano, Jigawa da Katsina — ce ta sanar da hakan a daren Talata. Babban […]

Read more

An Cimma Matsaya Kan Dakatar Da Haska Fina-finai 22 A Kano

Daga: Safiyanu Haruna Kutama Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta amince da tsawaita wa’adin dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango 22. Tun da farko hukumat ta sanar da dakatar da nuna finafinan ne sakamakon zarginsu da saɓa ƙa’idar hukumar, sannan ta ba masu finafinan mako ɗaya su cika ƙa’idojin hukumar. Sai […]

Read more