Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Shettima ya tafi Angola domin wakiltar Tinubu a taron AU

An murƙushe yunƙurin sojoji na yin bore a Nijar – Gwamnati

Gwamnatin Kwara ta haɗa mutum 146 da aka sace a Woro da iyalansu

Anya Gwamnati Najeriya za ta iya kula da shirin yaƙi da cutar HIV

Zubaidah Abubakar AhmadFebruary 24, 20250

Na tsawon shekaru, Najeriya ta yi ta fama wajen ɗaukar nauyin ɓangaren lafiya. Sai dai ƙasar nan ta gaza cika alƙawarin da ta ɗauka a shekarar 2001 a Abuja a yayin taron ƙungiyar raya ƙasashen Afirka da ya ayyana buƙatar ƙasashenta su ware kaso 15% ga ɓangaren lafiya a kasafin kuɗinsu na kowacce shekara. Sai […]

Read more

Jam’iyyar NNPP Ta Dakatar Da Sanata Kawu A Kano

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 24, 20250

Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP)  reshen Jihar Kano, ta dakatar da wasu ‘yan majalisarta guda hudu bisa zarginsu da yin zagon kasa ga jam’iyyar.

Read more

An Sace Mara Lafiya A Asibitin Dawanau 

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 23, 20250

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane sun kai hari Asibitin masu larurar ƙwaƙwalwa dake Dawanau a jihar Kano inda suka sace wata mata mai shekaru 60

Read more

Gobara Ta Yi Barna A Bunkure Jihar Kano

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 20, 20250

Wata gobara da ta tashi cikin dare a garin Satigal da ke Ƙaramar Hukumar Bunkure a Jihar Kano, ta ƙone gidaje da dama, dabbobi, da rumbunan ajiyar hatsi guda shida.

Read more

An Kawo Karshen Takkadamar Masallacin Sheikh Bin Uthman

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 19, 20250

Majalisar Malamai Ta Jihar Kano Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Masallacin Sheikh Bin Usman (Sahaba) Dake Kundila Karamar Hukumar Tarauni A Jihar Kano. 

Read more

Kano Da Abuja Sun Sami Tallafin Dabino Tan 100 Daga Saudiyya

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 18, 20250

Gwamnatin Kasar Saudiyya ta bai wa Abuja da Kano tallafin dabino tan 100 domin watan Ramadanan bana.

Read more

UNICEF Zai Ba Najeriya kwalabe Miliyan 3 Na Maganin Inganta Lafiyar Masu Ciki

Zubaidah Abubakar AhmadFebruary 17, 20250

Asusun Tallafawa Yara Kanana na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya bayyana cewa za ta baiwa Najeriya gudunmawar kwalabe miliyan uku na maganin inganta lafiyar mata masu ciki MMS a bana. MMS magani ne dake dauke da sinadaran  ‘iron da folic acid’ dake taimakawa wajen inganta lafiyar mace mai ciki da dan dake cikinta. Maganin na […]

Read more

Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dangote

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 17, 20250

Gwamnatin Najeriya ta jinjinawa rukunin kamfanin Dangote saboda da muhimmiyar rawar da ya ke takawa wajen ciyar da kasar gaba, ta hanyar bunkasa masana’antu.

Read more

An Gano Inda Ake Sabunta Wa’adin Karewar Amfanin Magani A Abia

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 17, 20250

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta gano wani wuri a Abia da ake sake gyara da sabunta magungunan da suka lalace domin sayar wa jama’a.

Read more

An Tsinci Jariri A Kwali A Kano

Muhammad Auwal SuleimanFebruary 16, 20250

Al’ummar unguwar Tudun murtala tagarji sun tsinci wani jariri sabon haihuwa da aka jefar dashi a cikin kwali. 

Read more

Posts navigation

1 … 172 … 295
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama