Tsoffin ‘Yan Sanda 500 Sun Mutu Suna Neman Haƙƙinsu
Ƙungiyar tsoffin ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta bayyana cewa mambobinta guda 500 sun mutu ba a biya su hakkinsu na kammala aiki ba.
Ƙungiyar tsoffin ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi ta bayyana cewa mambobinta guda 500 sun mutu ba a biya su hakkinsu na kammala aiki ba.
Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa ta ACF, ta nuna damuwarta kan yadda matsalar rashin tsaro ke neman kassara yankin Arewacin Najeriya, Shugaban Kwamitin Amintattun ƙungiyar Alhaji Bashir Muhhamd Ɗalhatu Wazirin Dutse ne ya bayyana hakan a yayin ziyarar da ƙungiyar takai jihar Borno. Alhaji Bashir Ɗalhatu ya ƙara da cewa yanayin yadda ake samun ƙaruwar tashe-tashen […]
Bayan samun nasarar da jami’an sojin Najeriya keyi a baya-bayan nan kan yaƙi da ƴan fashin daji, Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yace za’a cigaba da farautar ‘ƴan bindigar da suke addabar al’umma matsawar basu miƙa wuya ba. Shugaba Tinubu ya yi wannan gargaɗi ne a jiya Alhamis, yayin ziyarar da ya kai cibiyar Sojoji […]
A ranar 25 ga watan Nuwamba na shekarar 2024 ake sa ran za a fara gudanar da bikin Kasuwar Fina-Finai ta Kano (KILAF) karo na 7, inda ake sa ran kasashe sama da 66 halarta. Ana sa ran Farfesa Emmanuel Emasealu ne zai jagoranci taron na bana. Kawo yanzu kwamitin tsare-tsaren bikin sun fitar da […]
Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya Mista Ola Olukoyede ya ce Najeriya nada karfin daƙile matsalar cin hanci da rashawa a faɗin ƙasar, amma fa idan aka haɗa ƙarfi da ƙarfe. Ola Olukoyede ya yi wannan kira ne a ranar Talata 1 da watan Oktoba, cikin saƙon bikin ranar ƴancin kai […]
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa’ ya bayyana cewa a shirye ya ke ya rantse da Al’ƙur’ani akan bai saci ko sisi daga asusun gwamnatin Jihar Kaduna ba. El’rufai ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin ganawarsa da ‘ƴan jarida El’rufa’i wanda shine gwamnan jihar kaduna daga shekarar 2015 zuwa 2023 ya bayyana […]
Gwamnatin Jihar Borno ta ce za ta taikaita bikin zagayowar Ranar Samun ’Yancin Kai Najeriya na bana zuwa addu’o’i.
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid na ci gaba da cin karen ta babu babbaka a duniyar kwallon kafa a nahiyar Turai.
Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano ya yi kira da kada a shiga zanga-zangar tsadar rayuwa irin wadda aka shiga a baya kamar yadda ake raɗe-raɗi.
Al’ummar yankin ƙaramar hukumar Giwa dake Jihar Kaduna na zargin jiragen sojin saman Najeriya da jefa musu bom a masallaci da kuma kasuwa wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23. Sai dai a nata ɓangaren rundunar sojin sama ta Najeriya ta musanta wannan zargi, ta kuma bayyana cewa harin da ta kai ya tafi […]