Hukumar Ƙirƙira Ta Ƙasa Ta Ziyarci KILAF
KILAF ta karɓi baƙuncin Hukumar Ƙirƙirar Da Fasaha Ta Najeriya (National Gallery of Arts) domin ƙara ƙarfafa alaƙar da take tsakani.
KILAF ta karɓi baƙuncin Hukumar Ƙirƙirar Da Fasaha Ta Najeriya (National Gallery of Arts) domin ƙara ƙarfafa alaƙar da take tsakani.
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika ta saukar da gudumarta a kan kungiyar kwallon kafa ta kasar Libya bisa cin zarafi da wulakancin da suka yiwa kasar Najeriya. Libya dai ta yi watsi da kasar Najeriya da nuna halin ko inkula bayan sun sauka kasar ta Libya.Sakamakon hakan yasa Najeriya ta tattaro kayanta ta dawo […]
Kwamitin Abinci Da Bunƙasa Aikin Noma A Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayyana cewa Najeriya ta yi asarar abinci da zai iya ciyar da aƙalla mutane miliyan takwas a faɗin ƙasar. Kwamitin ya bayyana cewa an yi asarar kimanin tan dubu 55 da ɗari 629 na abinci sakamakon ambaliyar ruwa. Hukumar abinci da bunƙasa aikin noma […]
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, SP Barau Jibril Maliya ya jajantawa al’ummar Jigawa bisa haɗarin tankar mai da ta yi sanadiyyar rasuwar mutane sama da 95 a Majiya dake ƙaramar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan Jihar, DSP Shaidue Adam ya tabbatar da faruwar lamarin, inda mutane sama da 95 suka rasu, […]
A cikin wani rahoto da bankin duniyar ya fitar, Naira da ƙasar Najeriya ke amfani da ita na ɗaya daga cikin takardun kuɗi marasa daraja a Afirka ta yamma a shekarar 2024. Cikin wata ƙididdiga da ya fitar a yanzu Naira na daidai da kuɗin Birr na ƙasar Habasha da kuma Fan na ƙasar Sudan […]
Tsohon mai tsawatarwa a majalisar dattijai kuma kusa a jam’iyyar APC Sanata Ali Ndume ya ce bazai daina gayawa gwamnatin tarayya gaskiya ba ko da zai rasa ransa. Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu ya nu na alhininsa kan yadda gwamnati ke kawo tsare-tsare da suke tsaurarra rayuwa ga al’ummar kasa. Ndume ya ce ” […]
A karon farko, malaman Jami’ar Ilimi ta Tarayya dake kano sun kaddadamar da sabuwar kungiyar ASUU.
Masana kiwon lafiya a fannin ingantacen abinci wato dietians ko nutritions sun tabbatar da cewa kankana nada muhimmci ga lafiyar Mutum. Da yawan mutane kan sha kankaka domin zaƙin da Allah ya yi mata ba tare da sanin alfanun da take da shi ba ga lafiya. Kankana wata aba ce mai ɗauke da ruwa mai […]
Bola Ahmed Tinubu ya wuce birnin Paris na ƙasar Faransa daga birnin Landan na Birtaniya a yau Juma’a.
Hukumar shigi da fici ta Najeriya reshen jihar Kano ta yi bikin karawa jami’anta 450 girma a jiya Alhamis 10 ga Satumbar, 2024.