Akwai ‘Yan Siyasar Dake Taimakawa Masu Zanga-Zanga – Kashim Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu na da niyyar kawowa al’umma sauki a halin kuncin da suke ciki. Sai dai yace akwai mutanen da ke kawo musu cikas wajen wannan kokari. Shetttima ya bayyana hakan ne a jiya Alhamis lokacin da yake ganawa da yan jarida a birnin […]