Ya Kamata A Cire Rigar Kariya Ga Shugabanni-Sheikh Pantami

Fitaccen Malamin addinin musulunci kuma tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Isa Ali Ibrahim Pantami ya yi kira da ya kamata a cire tsarin ba wa shugabanni rigar kariya bayan sun kammala wa’adin Mulki. Sheikh Pantami ya faɗi hakan ne ya a jiya Lahadi yayin taron shekara shekara da cibiyar Musulmi ta The Muslim Congress (TMC) […]

Read more

Amfanin kokomba a jikin dan Adam

Kokomba wani nau’in kayan lambu ne da ke taimakawa wajen saukaka sarrafa abubuwa masu tarin yawa a jikin dan Adam. Masana kiwon lafiya sun ce mutane na cin kokomba ne a matsayin kayan lambu amma tana cikin kayan marmari. Ana amfani da ita a cikin wasu kayayyakin gyaran fata. Kokomba na cikin kayan marmari kamar […]

Read more

Yadda Aka Sace Sarkin Kanya A Jihar Kebbi

Wasu ‘yan ta’adda masu satar mutane sun kai mummunan hari garin Kanya da ke ƙaramar hukumar Danko-Wassagu ta Jihar Kebbi a Arewa Maso Yammacin Najeriya, inda rahotanni suka tabbatar da cewa sun yi awon gaba da uban ƙasa na yankin da kuma aƙalla wasu mutane tara.

Read more

Dalilin Da Yasa Bamu Fara Biyan Ƙarin Alawus Ba – NYSC

Bayan gaza fara biyan masu yiwa ƙasa hidima ƙarin Alawus na Naira 77,000, hukumar yi wa ƙasa hidima ta Najeriya NYSC ta ce dalilin ƙin biyan kuɗin baya rasa nasaba ne da rashin sakar musu ƙarin kudin da gwamnatin tarayya bata yi ba. Shugaban hukumar NYSC Birgediya Janar Yush’au Dogara Ahmad ne ya bayyana hakan […]

Read more

Matsalar Rashin Tsaro Na Neman Kassara Arewacin Najeriya– Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa

Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa ta ACF, ta nuna damuwarta kan yadda matsalar rashin tsaro ke neman kassara yankin Arewacin Najeriya, Shugaban Kwamitin Amintattun ƙungiyar Alhaji Bashir Muhhamd  Ɗalhatu Wazirin Dutse ne ya bayyana hakan a yayin ziyarar da ƙungiyar takai jihar Borno. Alhaji Bashir Ɗalhatu ya ƙara da cewa yanayin yadda ake samun ƙaruwar tashe-tashen […]

Read more