Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Tsohon Sufeton ƴan sandan Nijeriya Sulaiman Abba ya fice daga jam’iyar APC.

Hayaƙin janareta ya yi ajalin saurayi da budurwa a Kuros Riba

Me ya sa wasu ƴan Kannywood ke fita daga Triple R mai tallata Tinubu?

Kano: Wasu yara ‘yan biyu sun nuna bajinta

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 23, 20230

Wasu yara ‘yan biyu, Hassan Muhammad Nawad da Hussaini Muhammad Nawad da ke jihar Kano waɗanda shekarunsu 14, sun samar da wani abin girki mai amfani da fetur da ruwa wajen samar da wutar girki da ke shafe tsawon awanni biyar yana aiki.

Read more

Sabon gwamnan CBN ya kama aiki

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 23, 20230

Wannan na ƙunshe ne cikin wani jawabi da daraktan Sadawar na babban bankin, Isa

Read more

Fadar gwamnatin Najeriya ta Nemi gafara bisa kalaman Ngelale

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 23, 20230

Fadar gwamnatin Najeriya ta nemi afuwa kan iƙirarin da ta yi na cewa shugaba Bola Ahmad Tinubu shugaban Afirka na farko da ya fara rufe hada-hadar Cinikayyar Hannun Jari na NASDAQ da ke ƙasar Amurka.

Read more

An ceto wasu cikin ɗaliban Gusau da aka sace

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 22, 20230

Sai dai har yanzu babu tabbas kan yawan ɗaliban da maharan suka sace.Ƴan bindigar sun isa unguwar Sabon Gida da tsakar dare, sun rinƙa harbe-harbe kafin su yi awon-gaba da ɗaliban.

Read more

‘Yan sanda sun mayar da shanu 77 ga mai su a Bauchi

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 22, 20230

Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta bayyana cewa dakarun ta sun kama shanu 77 da aka sato daga jihar Bauchi. Rundunar ta ce daga Bauchi

Read more

Zamfara: ‘Yan bindiga sun sace daliban da ba san adadinsu ba

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 22, 20230

Rahotanni  daga jihar Zamfara na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari gidajen kwanan ɗaliban Jami’ar dake Gusau, tare da sace ɗaliban da  har yanzu ba a tantance adadinsu ba.

Read more

Akwai Buƙatar Bai Wa Nakkasassu Dama Su Shiga Zaɓe

Halima DjimraoSeptember 22, 20230

Wata ƙungiya mai zaman kanta ta ƙasa da ƙasa, TAF Africa, ta shirya wani taron wayar da kan nakkasassu a jihar Kogi kan yadda za su iya taka cikakkiyar rawa a zaɓen gwamnan jihar da za a yi ranar 11 ga watan Nuwamba mai zuwa

Read more

Bincike: Tiktok na sa mutane taɓara

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 21, 20230

Wani binciken da wata kafar yaɗa labarai ta yi a kan shafin Tiktok, ta gano cewa shafin na sa mutane yin wasu abubuwan na taɓara waɗanda suka saɓawa al’ada da kuma gurɓata ɗabi’unsu.

Read more

Kotu Ta Ayyana Gawuna a Matsayin Gwamnan Kano

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 20, 20230

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da ke yanke hukunci kan karar da jam’iyyar APC ta shigar gabanta tana mai ƙalubalantar nasarar da Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya samu ta bayyana matsayarta.

Read more

Hakimin Kuraye Ya Faɗi Dalilinsa Na Daura Auren Mai HIV

Muhammad Auwal SuleimanSeptember 20, 20230

Hakimin  Kuraye da ke ƙaramar hukumar Charanchi a jihar Katsina,  Alhaji Abubakar Abdullahi Ahmadu, ya magantu game da tuɓe shi da sarautarsa da aka yi

Read more

Posts navigation

1 … 205 … 278
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama