Hotuna: An Sake Karrama Matashin da Ya Tsinci Naira Miliyan 15 a Kano
A cigaba da jinjina wa matashin nan mai suna Auwalu Salihu, da ya tsinci kudi kimanin Naira miliyan sha biyar kuma ya mayarwa da mai shi.
A cigaba da jinjina wa matashin nan mai suna Auwalu Salihu, da ya tsinci kudi kimanin Naira miliyan sha biyar kuma ya mayarwa da mai shi.
A yayin da aka cigaba da taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78, shugaba Bila Ahmad Tinubu ya gabatar da jawabinsa a zauren Majalisar.
Alhaji Abubakar Atiku, ya bukaci kotun koli ta soke hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa (PEPC) ta yanke,
Kwamishinan yaɗa labarai Baba Halilu Ɗantiye ya ƙara jaddada ƙudirin gwamnati na tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar Kano.
Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar PDP a zaɓen da ya gabata, Atiku Abubakar, ya ɗaukaka ƙara zuwa kotun daga ke sai Allah-Ya-isa
Ana shirye-shiryen ƙara yawan kuɗaɗen yaƙi da cutar HIV/AIDS mai karya garkuwar jikin Ɗan Adam a jihar Kano,
Kotun sauraron kararrakin zabe ta ayyana ranar Laraba, 20 ga watan Satumba domin yanke hukuncin shari’ar kan kujerar Gwamnan Kano.
Haɗaɗɗiyar Daular Ƙasashen Larabawa ta ƙaryata iƙirarin da gwamnatin Najeriya tayi cewa ta janye dokarta da ta haramta bai wa ƴan Najeriya bizar shiga ƙasar.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya samu halartar jana’izar Alhaji Sani Abdussalam Gwarzo, yaya a wurin mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo.
Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya kori Kwamishinan Kasa da Tsare-tsare, Adamu Kibiya, da kuma mai ba shi shawara kan Harkokin Matasa da Wasanni, Aliyu Imam, wanda aka fi sani da Ogan Boye.