Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Gwamnatin Najeriya ta amince da Laraba 28 da Alhamis 29 ga watan Yuni domin hutun bikin Sallah

Muhammad Auwal SuleimanJune 27, 20230

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba 28 da Alhamis 29 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan babbar Sallah na shekarar 2023.

Read more

Matashin da aka tsare saboda auren ‘yar kabilar Igbo, Yunusa Yellow, Ya Shaki Iskar ‘Yanci

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Matashinan da ya shaƙi iskar ‘yanci daga gidan gyaran hali da tarbiya Yunusa Ɗahiru Kura wanda ake yiwa laƙabi da Yellow, ya bayyana ƙuncin rayuwar da ya shiga a lokacin da yake ɗaure.

Read more

Kungiyar direbobi masu dakon man fetur sun fara yajin aiki a Kasar Ghana

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Kungiyar direbobin tankokin dakon man fetur a Ghana ta ce za ta fara yajin aiki a yau Litinin saboda rashin kyawun hanyoyi.

Read more

Alhazan Najeriya 6 sun rasu a Saudiyya, sakamakon bugun zuciya

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Shugaban tawagar likitocin Najeriya mai kula da aikin hajji, Dr Usman Galadima ne ya tabbatarwa da hakan a cikin wata tattaunawarsa da manema labarai.

Read more

Gwamnatin Kano za ta sake gina shataletalen gidan gwamnati da ta rushe

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana kudurin sake gina katafaren shatale-talen gidan gwamnatin jihar da aka rusa a kwanakin baya a daura da gadar Naibawa.

Read more

BIDIYO: RAHOTO GAME DA HALIN DA DIREBOBI SUKA SHIGA BAYAN JANYE TALLAFIN MAI A NAJERIYA

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

BIDIYO: RAJHOTO GAME DA HALIN DA DIREBOBI SUKA SHIGA BAYAN JANYE TALLAFIN MAI A NAJERIYA

Read more

BIDIYO: FALALAR GOMAN FARKO NA WATAN ZULHIJJA

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Falalar goman farko na watan Zulhijja

Read more

Wani Matashi Dan Kasar Pakistan Ya Je Saudiyya a Kafa Domin Gudanar da Aikin Hajjin Bana

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Wani matashi mai suna Osman Arshaas ɗan ƙasar Pakistan ya yi tafiyar kilomita 4000 domin gudanar da aikin Hajjin bana.

Ya fara tafiyar ne daga Pakistanya, inda ya wuce Iran zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa kafin ya isa Saudiyya.

Read more

An ayyana harshen Hausa cikin harsunan da za a fassara hudubar ranar Arafat

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Mahukunta Masallatan Alfarma na kasar Saudiyya, sun sanya Hausa a cikin jerin harsuna 20 da za a yi amfani da su wajen fassara hudubar ranar Arafa ta bana. Daidai lokacin da mahajjata a sassan duniya suka fara aikin sauke farali na bana a kasar mai tsarki.

Read more

Jirgin karshe na maniyyata aikin hajjin bana daga kasar Nijar ya sauka a kasar saudiyya

Muhammad Auwal SuleimanJune 26, 20230

Dan gane da aikin Hajjin bana dai, rahotonnin daga Jamhuriyar Nijar na tabbatar da cewa Jirgin ƙarshe na maniyyatan kasar ya isa ƙasa mai tsarki wato Saudiyya.

Read more

Posts navigation

1 … 215 … 261
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama