Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Kungiyar kasashen Musulmi na gudanar da taron gaggawa kan kona Alkur’ani a Sweden

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Kungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya OIC na gudanar da wani taron gaggawa a birnin Jeddah na ƙasar Saudiya domin nazarin matakin bai ɗaya da za a ɗauka kan ƙona Al’qur’ani mai girma da aka yi a ƙasar Sweden a ranar Laraba.

Read more

Gamayyar kungiyoyi a jihar Ribas sun roki Shugaba Tinubu ya nada Magbys Abe minista

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Gamayyar kungiyar shugabanni a jihar Ribas sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya nada Sanata Magbys Abe a matsayin daya daga cikin ministocinsa.

Read more

Wata kungiya a Najeriya ta bukaci shugaba Tinubu ya gujewa bai wa tsofaffin gwamnoni ministoci

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Kungiyar Matasan Kudu Maso Yammacin ƙasar nan ta bukaci shugaba Bola Ahmad Tinubu da kada ya naɗa wani tsohon gwamna mukamin minista a gwamnatinsa.

Read more

Shugaban jam’iyyar APC ya bukaci ‘yan majalisar Tarayya su bai wa shugaba Tinubu hadin kai

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya buƙaci shugabannin majalisar tarayya da su kawo tsare-tsare waɗanda za su taimaki Shugaba Tinubu ya cika alƙawuran da ya ɗaukarwa ƴan ƙasar nan

Read more

Sarkin Musulmi ya bayyana sabon kiyasin kudin zakka, sadaki da diyyar rai

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

A dai dai lokacin da ake tsaka da gudanar da bukukuwan babbar Sallah Mai alfarma Sarkin Musulmi ya fitar da sanarwar nisabin Zakkah, da Sadaki da Diyyar rai.

Read more

Shugaba Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Guinea-Bissau kuma shugaban ECOWAS

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce babban burinsa shi ne ya sake mayar da kasar nan jagora a kan sauran kasashen Afirka.

Read more

Hukumar Raya Birnin Tarayya Abuja Na Shirin Rushe Gine-ginen da Aka Yi a Kan Magudanan Ruwa

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

Babban Sakataren Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya Abuja, Malam Shehu Ahmed, ya ce hukumar za ta rusa dukkan gine-ginen da ke kan hanyoyin magudanan ruwa a fadin garin na Abuja.

Read more

ZIYARAR SARKIN KANO FADAR GWAMNATIN KANO A LOKACIN HAWAN NASARAWA

Muhammad Auwal SuleimanJuly 2, 20230

ziyarar sarkin kano fadar gwamnatin kano a lokacin hawan nasarawa

Read more

Karin kudin wutar lantarki na iya durkusar da kanana da matsakaita kanfanoni

Muhammad Auwal SuleimanJuly 1, 20230

Hasashe na nuni da cewa Kamfanoni masu yawa musamman ma matsakaita da kanana za su rufe su bar kasar nan zuwa wata kasa

Read more

Majalisar Dinkin Duniya ta ja hankalin gwamnatin Birtaniya kan mai da masu neman mafaka ƙasar Rwanda.

Muhammad Auwal SuleimanJune 30, 20230

Hukumar Kare Hakƙin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya ta sake tunani kan shirinta na kai masu neman mafaka zuwa ƙasar Rwanda.

Read more

Posts navigation

1 … 228 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama