Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025

Senegal ta zama zakarar Gasar Nahiyar Afirka (AFCON) ta 2025, bayan doke mai masaukin baƙi, Maroko da ci ɗaya mai ban haushi a wasan ƙarshe na gasar. Ɗan wasan tsakiyar Senegal, Pape Gueye ne ya jefa ƙwallo ɗaya tilo a raga a minti na 94, bayan shafe minti 90 ba tare da zura ƙwallo a […]

Read more

Gobara ta cinye shaguna 50 a Tsohuwar Kasuwar Sokoto

Wutar gobara da ta tashi a safiyar Lahadi a sanadin wutar lantarki ta laƙume shaguna 50 a tsohuwar Kasuwar Sakkwato. Wutar ta kama a layi mafi tsada a kasuwar inda ake sayar da kayan tireda da harkar canjin kuɗi da turare da sauran kayan abinci na kwali, inda ta cinye kayan miliyoyin naira wanda har […]

Read more

Kungiyar ci gaban Haɗejia (HSDPG) ta yaba wa tsohon shugaban hukumar shigi da fici Muhammad Babandede OFR, OCM.

Ƙungiyar Hadejia Strategic Development Plan Group (HSDPG) mai ƙoƙarin samar wa ƙasar Haɗejia ci gaba mai ɗorewa, ta samu kyakkyawar tarba da liyafar cin abinci ta musamman daga hannun Shugaban Hukumar Shigi da Fici ta Nijeriya, Mai Ritaya, Muhammad Babandede, OFR, OCM, a babban birnin tarayya Abuja, gabanin fara taron tantancewa da tabbatar da Shirin […]

Read more