Za mu gina katanga a iyakokin Najeriya- Ministan tsaro

Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya bayyana cewa yana da niyyar gina katanga a iyakokin Najeriya inda ya ce hakan zai taimaka wajen hana miyagun mutane shiga ƙasar. A hirarsa da BBC, Ministan tsaron ya bayyana cewa rashin tsaro a iyakoki na bai wa ‘yan bindiga damar tsallakawa cikin ƙasar daga ƙasashen da ke maƙwaftaka. […]

Read more

Tinubu ya buƙaci sojoji su ci gaba da martaba dimokuraɗiyya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci rundunar sojin Najeriya da su kasance masu ladabi, haɗin kai da kuma martaba dimokuraɗiyya. Ya bayyana sojoji a matsayin ginshiƙin wajen haɗin kan ƙasa da kuma kare dimokuradiyyar Najeriya. Shugaban ya kuma tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da tallafa wa sojoji domin tabbatar da zaman […]

Read more