Wani Matashi Ya Daina Shan Kwaya Saboda Sauraren Shirye-shiryen MuhasaTVR
Mamalllakin tashohin Muhasa Radio da Talabijin, Muhammad Babandede OFR, OCM Spain, kuma tsohin Shugaban hukumar Shigi da Fici na Najeria, ya bayyana jin dadinsa kan yadda wani matashi ya kauracewa shan kayan maye saboda sauraren shirye-shiryen tashar Muhasa Radio. A makon da muke ciki ne matashin ya kira waya don ya bayar da gudunmawarsa, a […]