Man United na zawarcin Ramos

United na zawarcin tsohon dan wasan Real Madrid Sergio Ramos, mai shekara 39,wanda ya bar kungiyar Monterrey ta Mexico Sir Jim Ratcliffe da INEOS sun goyi bayan Ruben Amorim tare da saye sabbin ‘yan wasa fiye da fam miliyan 200  kuma suna shirya sake tallafa wa kocin na Portugal a watan Janairu. INEOS za ta […]

Read more

An kai hari gidan jami’in ɗan sanda a Yobe

Wasu mahara da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari gidan babban Jami’in kula da ofishin ‘yan sandan na Tattaɓa, ASP Mohammed Modu, da ke yankin Bara a ƙaramar hukumar Gulani, Jihar Yobe. Kamar yadda rahoton Jami’an tsaro ke nunawa cewa, da misalin ƙarfe 1:30 na tsakar daren ranar 9 ga Disamba, maharan […]

Read more

BUA ya tallafa wa ɗaliban Sakoto 200 da miliyan 40

Kamfanin samar da siminti na BUA ya bayar da tallafin karatu Naira miliyan 40 ga ɗalibai 200 da ke manyan makarantu a jihohin tsohuwar Jihar Sakkwato. An bayar da tallafin domin ganin sun cimma burinsu a fannin ilmi. Ɗaliban da suka ci gajiyar sun haɗa da matasa 50 daga Sakkwato, 50 daga Kebbi da 50 […]

Read more