An Kama Yan Sandan Bogi 5 A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wasu gungun mutane 5 da ake zargi da aikata laifin yin sojan gona a matsayin jami’an yan sanda. Yan sandan bogin an kama su lokacin da suke yawo a wurare dabam-daban don cutar al’umma ta hanyar yi musu kwacen kudi. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano SP Abdullahi […]

Read more

Saudiyya Ta Rage Wa Najeriya Kujerun Aikin Hajjin 2026

Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na kujerun aikin Hajjin da aka ware mata. NAHCON ta yi gargaɗiin cewa matakin zai hana mutane da dama zuwa aikin Hajjin a shekara mai zuwa. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Fatima Sanda […]

Read more

Gwamnonin Jam’iyyar APC Na Taro A jihar Kebbi

Gwamnonin jam’iyyar APC na gudanar da wani taron sirri a jihar Kebbi da ke yankin arewa maso yammacin ƙasar. Rahotoni daga jihar ne cewa aƙalla gwamnoni 20 daga cikin gwamnoni 24 na jam’iyyar ke gudananar da taron ƙarƙashin shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, Hope Uzodinma, wanda shi ne gwamnan jihar Imo. Ana sa san ran gwamnonin […]

Read more