Alhazan Kebbi Rukunin Farko Sun Dawo Gida

Rukunin farko na Alhazan Jihar Kebbi na Hajjin shekarar 2026 sun sauka a Filin Jirgin Sama na Kasa da Kasa na Sir Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi a ranar Alhamis. Wanda hakan ke nuna alamun fara jigilar dawo da alhazan jihar gida a hukumance. ​Jirgin kamfanin jiragen sama na Flynas ya tashi daga Kasar […]

Read more

Gwamna Namadi ya dakatar da hadimansa huɗu

Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa, ya dakatar da wasu hadimansa huɗu daga aiki har sai abin da hali ya yi. Wata sanarwa da Sakataren Gwamnatin Jihar, Malam Bala Ibrahim, ya fitar a ranar Litinin ta ce dakatarwar ta fara aiki nan take. Waɗanda abin ya shafa sun haɗa da Abbas Makama, Babban Mataimaki na […]

Read more

Babachir Lawal ya fita daga ADC

Tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal ya yi murabus daga jam’iyyar ADC ta haɗakar ‘yan adawa. Kafofin labarai a Najeriya sun ambato Babachir na bayyana fita daga ADC a cikin wata sanarwa mai ɗauke da kwanan watan Litinin 1 ga Yulin 2026. Tsohon Sakataren Gwamnatin ya yi zargin cewa kurakurai sun ɓata zaɓen fitar da […]

Read more