Daurarru 68 Suka Ci Jarabawar NECO A Kano

Fursunoni 68 a Jihar Kano ne suka ci jarabawar kammala sakandaire ta NECO ta shekarar 2025, a cewar hukumar kula da fursunoni ta Najeriya, reshen jihar. A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, fursunonin sun ce wannan nasarar ta kasance abin farin ciki gare su inda suka bayyana cewa hakan zai zama wata babbar […]

Read more

Garuruwan Da Ke Cikin Haɗarin Ambaliya Saboda Kogin Neja

Hukumar kula da harkokin ruwa ta Najeriya ta yi gargaɗi kan barazanar aukuwar ambaliya sakamakon tumbatsar madatsun ruwa a wasu jihohin ƙasar. Hukumar Nigeria Hydrological Services Agency (NiHsa ) ta yi kira ga jama’ar da ke zaune a wuraren da abin ka iya shafa da su gaggauta tashi daga wuraren kafin aukuwar ambaliyar da ake […]

Read more

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutane 58 A Bauchi

Aƙalla mutane 58 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon barkewar cutar Kwalara a ƙananan hukumomi 14 daga cikin 20 da ke jihar Bauchi. Haka kuma, an samu sabbin mutane 258 da suka kamu da cutar a faɗin jihar. Mataimakin Gwamnan jihar, Auwal Mohammed Jatau, ne ya bayyana hakan yayin ƙaddamar da wasu kwamitoci biyu kan yaki […]

Read more