An rantsar da sabbin shuwagabannin kungiyar ‘yan kasuwa ta KACCIMA

An rantsar da sabbin shugabannin Ƙungiyar ƴankasuwa, masana’antu, ma’adanai da harkokin noma ta KACCIMA da yammacin yau alhamis a harabar cibiyar da ke Cibiyar Kasuwanci anan ciyar kano.

Hakan ya biyo bayan sabun fahinta da akai a tsakanin bangarori da ke da takaddama akan sha’anin zaben shugabannin kungiyar, wanda ya hana aiwatar da zaɓen a jiha Laraba.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa

Jami’ar Azare Za Ta Bai Wa Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, Digirin Girmamawa