Lakurawa Sun Tada Bam A Zamfara- Police
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce kungiyar ‘yan ta’addar Lakurawa ne suka tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu na gundumar Dansadau a karamar hukumar Maru.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce kungiyar ‘yan ta’addar Lakurawa ne suka tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu na gundumar Dansadau a karamar hukumar Maru.
Na kan ji takaici sau da dama, in naga tarin shara bisa tsakiya ko gefen titi. Domin hakan na jawo cinkoson ababen hawa tare da jinkirtar da zirga-zirgar jama’a.
Kamfanin Dillancin Labaran Lebanon NNA ya bayyana cewa sojojin Isra’ila sun saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da ƙasarsu ta shiga. NNA ya tabbatar da cewa zuwa yanzu sojojin Isra’ila sun saɓa yarjejeniyar sau bakwai, ciki har da harbi a ƙauyukan da ke kudancin Lebanon. Rahotanni na cewa saɓa yarjejeniyar ta fi faruwa ne a gundumar […]
Mamallakin tashoshin rediyo da talabijin na MUHASA Alhaji Muhammad Babandede OFR, ya zama Shugaban Majalisar Zartarwar Kungiyar Masu Gidajen Rediyo Da Talabijin Masu Zaman Kansu Na Arewacin Najeriya.
Tashar Talabijin da Radio ta MUHASA da ke yaɗa shirye-shirye a 92.3fm da kuma ta startimes lamba 170 ta ɗauki nauyin jarumai da masu shirya finafinai a Masana’antar Kannywwood har 12 sabbin dabarun aiki.
Da sunan Allah mai girma, tsira da amincin Sa su tabbata ga farin jakada da iyalin sa, da sahabban sa da wadanda suka bisu da kyautatatawa har zuwa ranar lahira. Bayan haka, a yau bayanin mu zai kalli hukumar haqowa, tacewa da sayar da man fetur ta kasa, wato NNPC. Sanin kowa ne cewa wannan […]
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da kuɗaɗe a lokacin gwamnatinsa. Jami’an EFCC sun bayyana cewa suna yi masa tambayoyi dangane da zarge-zargen da ake masa. Sai dai wasu rahotanni na cewa Yahaya Bello ya je ofishin EFCC ɗin ne […]
Mazauna karamar hukumar Jahun a jihar Jigawa na farin cikin dawowar wutar lantarki, bayan shafe shekaru 8 suna cikin duhu.
Wani ƙwararren likitan cutar sukari, Dokta Mansur Ramalan, ya ce kimanin ‘yan Najeriya miliyan 14 ne ke fama da ciwon ciwon suga.
ICPC Za Ta Bibiyi Ayyuka 60 Da Suka Laƙume Miliyan Dubu 21 A Kaduna