Mujahid Wada Guringawa

Ana Zargin Miji Ya Halaka Amaryarsa A Gwarzo

Hukumomin tsaro a jihar Kano, sun kama wani mutum da ake zargi da yiwa matarsa kisan gilla ta hanyar yin amfani da Wuka ya daba mata a sassan jikinta. Wasu shaidun gani da ido da suka bukaci asakaya sunansu, sun bayyana cewa wanda ake zargin, ya dade yana shan kayan maye, har sai da matarsa […]

Read more

Mijina Bai Saci Kuɗin Nijeriya Ba: Maryam Abacha

  Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Maryam Abacha ta musanta zarge-zargen da ake yi wa mijinta na wawure maƙudan kuɗaɗen ƙasar a lokacin da yake kan karagar mulki. A wata hira da aka yi da ita a kafar talabijin ta TVC a yayin cika shekara 27 da rasuwar Abacha, Maryam ta nanata cewa bai sace kuɗaɗen […]

Read more

Mutane 7 Sun Rasu A Hatsarin Kwale-kwale A Sokoto

Wasu mutum bakwai sun rasa ransu sakamakon hatsarin kwale-kwale lokacin da suke tafiya daga kauyen Gidan Husaini zuwa Gwargawu na karamar hukumar Shagari a jihar Sakkwato ranar Litinin. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a lokacin da mamatan ke tafiya a wani kogi, lamarin da ya jefa mutanen yankin cikin jimami da alhini. Ba […]

Read more