Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.
Rahoto daga Dambatta ya tabbatar da cewa jami’in kula da cinkoson ababen hawa a jihar Kano KAROTA Nasiru Abdullahi Mai Jihadi da wani direba ya buge har ya samu karaya 6 ya rasu. Yayan Nasiru Abdullahi Mai Jihadi, Abdulqadir Mai Dawa ya tabbatar da rasuwarsa ga Shamsi Umar Bakanike Dambatta, inda ya ce ya rasu […]