Mujahid Wada Guringawa

An Kama 26 Da Ake Zargin Masu Garkuwa Ga Mutane

Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta kama wasu mutane 26 da ake zargi da yin garkuwa da mutane, tare da ƙwato bindigogi guda 4, da muggan makamai da dama. Ta kuma kama wani ɓangare na kuɗin fansa da ake zargin an biya masu garkuwa da mutane a wasu hari daban-daban a jihar. Nasarar kamen dai […]

Read more

Ban Damu Da Binciken Da Gwamnatin Kano Ke Yi Ba – Ganduje

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar ganduje, ya bayyana cewa babu wata damuwa kan binciken da gwamnatin jihar Kano ke gudanarwa kan zargin cewar an ɗauki kuɗin jihar aka saka su a tashar tsandauri ta Dala Inland Dry Port. Martanin ya fito ne ta bakin tsohon kwamishinan yada labarai na jihar, kuma tsohon shugaban […]

Read more

Gwamnatin Kano Ta Ce Mutane 2,000 Zata Yi Wa Auren Gata

Gwamnatin Jihar Kano ta shirya gudanar da bikin ɗaura auren gata ga akalla ma’aurata dub biyu (2,000) domin ƙarfafa ɗa’a da walwalar al’umma a fadin jihar. Mukaddashin babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano, Dr. Mujahiddin Aminudeen, ne ya tabbatar da hakan yayin zantawarsa da jaridar PUNCH a ranar Alhamis, inda ya bayyana cewa shirin […]

Read more

Kamfanin Dala Inland Dry Port Ya Karyata Rahotannin DaKe Danganta Iyalan Ganduje Da Mallakar Wani Sashensa.

Kamfanin Dala Inland Dry Port (DIDP) ya musanta rahotannin da ke cewa iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, suna da hannun jari ko wani nau’in mallaka a kamfanin. A cikin wata sanarwa da Sakatare na Kamfanin, Barista Adamu Aliyu Sanda, ya fitar ranar Laraba, kamfanin […]

Read more

Tinubu Ya Buƙaci NAHCON Ta Rage Kuɗin Hajjin Bana

Sakamakon kokawar da al’ummar Nijeriya ke yi kan tsadar kudin kujerar  aikin hajjin bana shugaban kasar Bola Tinubu ya buƙaci hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya NAHCON da ta rage kuɗin Hajjin bana, inda ya buƙaci hukumar ta fito da sabon kuɗin nan da kwana biyu. Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ne ya bayyana wannan […]

Read more