Mujahid Wada Guringawa

ECOWAS Na Shirin Kaddamar Da Rundunar Yaƙi Da Ta’addanci

Ƙungiyar ƙasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta bayyana shirin kafa rundunar gaggawa mai ƙarfin mutum 260,000 don yaƙi da ta’addanci da tashe-tashen hankula a yankin. Wannan shi ne mafi girman shirin tsaro da ƙungiyar ta yi a kwanakin baya-bayan nan. An bayyana wannan ne a taron manyan hafsoshin sojojin asashen Afirka da aka gudanar a […]

Read more

Tinubu Ya Gana Da Shugaban Brazil Lula

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da takwaransa na Brazil, Luiz Inacio Lula da Sailva a birnin Brasilia bayan shugaban na Najeriya ya isa ƙasar. Shugabannin biyu za su tattauna inganta haɗakar diflomasiyya da sauran abubuwan da suka ce zai amfani ƙasashen biyu. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya Bayo Onanuga […]

Read more

PDP Ta Tabbatar Da Damagum A Matsayin Shugabanta Na Nasa

Kwamitin Zartaswa na Ƙasa (NEC) na jam’iyyar adawa ta PDP ya tabbatar da Umar Damagum a matsayin shugaban jam’iyyar na ƙasa. Wannan dai na zuwa ne a yayin zaman NEC na 102 da ke gudana a hedikwatar jam’iyyar da ke Abuja. A jawabinsa na karɓar shugabanci, Damagum ya gode wa sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na […]

Read more

Gwamnatin Katsina Tabbatar Da Ceto Mutane 76

Gwamnatin jihar Katsina ta ce sojojin Najeriya sun kai samame, inda suka samu nasarar tarwatsa maɓoyar ɗanbindiga Babaro tare da ceto mutum 76 da aka yi garkuwa da su. A wata sanarwa da kwamishinan tsaron cikin gida na Katsina, Nasir Mu’azu ya fitar, ya ce Babaro da yaransa ne suka kai hari a Gidan Mantau […]

Read more