NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Ta Sama Da miliyan 10 A Kano
Hukumar NDLEA mai yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani matashi mai suna Umar Adamu-Umar ɗauke da tabar wiwi mai nauyin 9kg da ta kai darajar naira miliyan 10. Wata sanarwa da hukumar ta fitar a yau Asabar ta ce dakarunta sun kama matashin mai shekara 27 a jihar Kano ranar […]