Ana Zargin Wani Tsohon Gwamnan Da Ɗaukar Nauyin Sojojin Da Suka Shirya Kifar Da Gwamnatin Tinubu.
Hukumar Leƙen sirri ta Soji ta Najeriya (DIA) tana gudanar da bincike kan wani tsohon gwamna bisa zargin sa da ɗaukar nauyin sojoji da nufin yi wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu juyin mulki. Majiyoyin Aminiya sun bayyana cewa akwai zargi mai karfi cewa tsohon gwamnan, wanda ɗan asalin yankin Kudu ne kuma tsohon babban […]