Mujahid Wada Guringawa

An Rufe Dakunan Kwanan Dalibai A Jami’ar Maryam Abacha Kano

Jami’ar Maryam Abacha MAAUN ta rufe wasu gidaje biyu da ke zaman ɗakunan kwanan ɗalibanta mata a Jihar Kano. Hukumar gudanarwar jami’ar ta rufe ɗakunan kwanan ɗaliban da ke unguwar Hotoro da titin UDB a Kano saboda zargin rashin ɗa’a. Wannan jami’i da ke kula da ɗakunan kwanan, Hamza Garba, ya ce an ɗauki matakin […]

Read more

NDLEA Ta Kama Matar Da Ta Boye Hodar Iblis A Al’aurarta

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran. Wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Femi Babafemi ya fitar, ya ce an kama matar ce a filin jirgin sama a Fatakwal, babban birnin jihar Ribas. Babafemi […]

Read more

Gaskiyar Lamari: Gidan Yarin Goron Dutse.

  Biyo bayan zargin yin lalata da maza a gidan kurkun Goron Dutse Kano, Gidan Telebijin da Radio na Muhasa tare da hadin gwiwar rundunar  kishin Kano wato RKK, sun kai ziyarar ganewa idonsu don binciken abinda ke faruwa. Ziyarar ta kunshi yan jarida da lauyoyi wadanda suka duba dakunan daurarrun da kuma abincin da […]

Read more