Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Ban taɓa haɗuwa da Adeyemi ba — Gbajabiamila

Gwamnatin Jigawa ta ƙara mafi ƙarancin fansho zuwa N20,000, ta ware sama da N9bn don ayyuka 

Majalisar Dattawan Najeriya na so a daina yi wa tubabbun Boko Haram afuwa

Dole ne a hana ma’aikatan gwamnati gina gidaje masu tsada ~ EFCC

Muhammad Auwal SuleimanOctober 20, 20230

Sabon Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa ba za a samu sauƙi ko magance yawan satar kuɗaɗen gwamnati a Najeriya ba, har sai an hana

Read more

Kungiyar matan ’yan sandan Kaduna ta tallafa wa iyalan da mazajensu suka rasu

Muhammad Auwal SuleimanOctober 20, 20230

Kungiyar matan ’yan sanda ta Najeriya reshen jihar Kaduna ta gudanar da shirin bayan da tallafin kayan masarufi ga iyalan ’yan sandan da suka rasu yayin da suke tsaka da yaki da hare-haren ’yan ta’adda da kuma rikice-rikicen kabilanci a jihar.

Read more

Gwamnatin Kano ta sallami daliban da za su tafi karatu a ketare

Muhammad Auwal SuleimanOctober 20, 20230

Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta kaddamar da sake dawo da shirin fitar da dalibai kasashen ketare don karo ilimi 

Read more

UNICEF ta nuna shakunta game da shawo kan yawan bayan gida a sarari a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanOctober 19, 20230

Asusun Tallafawa wa Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ta ce da wahala Najeriya ta iya kawo ƙarshen matsalar bayan gida a sarari nan da shekarar 2025.

Read more

An samu ɓarkewar cutar kwalara a jihar Ogun

Muhammad Auwal SuleimanOctober 19, 20230

Majiyarmu ta rawaito mana cewa wannan annoba ta kuma yaɗu zuwa Arewaci da Kudancin ƙananan hukumomin Abeokuta da ke babban birnin.

Read more

Gwamnatin Kano ta raba wa daliban firamare da sakandare kayan karatu

Muhammad Auwal SuleimanOctober 17, 20230

Gwamnatin Kano ta raba kayan koyo da koyarwa ga makarantun firamare da sakandire dake fadin jihar nan. Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce samar da kayayyakin zai taimaka kwarai ga makarantun jihar nan domin farfaɗo da su. Kasancewar Inganta ilimi ne abin da Gwamnatinsa ta sa a gaba.

Read more

Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads sun kawo ziyara Muhasa

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads – Da Ruwana – sun kawo ziya gidan rediyon nan  da talabijin na Muhasa a yau Litinin, inda suka zo da buƙatun haɗa gwiwa a gudu tare a tsira tare.

Read more

Wata likita ta koka kan karancin zuwa duba lafiyar idanu a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Wata likita ta koka kan karancin zuwa duba lafiyar idanu a Najeriya

Read more

An horas da lauyoyi kan shari’ar kasuwanci a Kano

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

An horas da lauyoyi kan shari’ar kasuwanci a Kano

Read more

Rahoto: Yau ne ranar abinci ta duniya

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Rahoto: Yau ne ranar abinci ta duniya

Read more

Posts navigation

1 … 200 … 280
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama