Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Yan sanda sun buƙaci haɗin kan al’umma wajen yaƙi da shaye-shayen miyagun kwayoyi a Kano

Mutane uku sun mutu a rikicin manoma da makiyaya a Jigawa

KACRAN ta yi wa Tinubu tayin tsarinta na kawar da matsalar tsaro a kwana 45

Gwamnatin Filato ta sake saka dokar hana zirga-zirga karamar hukumar Mangu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Gwamnatin jihar Filato ta sake ayyana dokar hana zirga-zirga ta tsawon sa’o’i ashirin da hudu a karamar hukumar Mangu, biyo bayan sake barkewar wani rikici da yayi sanadin rasa rayuka da kone-konen gidaje a yan kin.

Read more

NDLEA ta damke wasu mutane 4 da ke safarar miyagun kwayoyi a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Jami’an hukumar hana sha da fataucuin miyagun kwayoyi wato NDLEA  sun damke wasu mutane hudu da ake zargi su na da hannu a harkar safarar miyagun kwayoyi a Najeriya.

Read more

Barno: Kungiyar ISWAP ta haramta wa manoma da masunta gudanar da ayyukansu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

An rawaito cewa kungiyar ISWAP ta sha alwashin kawar da duk wanda aka samu a yankunan Katikime, Bulungahe, Kutukungunla, Chikun Gudu, Tumbumma, Guma Kura, Guma Gana

Read more

Afirka ta Yamma: Ba za mu sake lamuntar juyin mulkin soji ba ~ Shugaba Tinubu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Tinubu ya bayyana haka ne ranar Lahadi jim kadan bayan an zabe shi a matsayin shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ECOWAS mai kasashe mambobi 15.

Read more

Mun shirya tsaf, shugaban kasa muke jira ~ Alhaji Nasiru Kwarra

Muhammad Auwal SuleimanJuly 8, 20230

Hukumar kidayar jama’a ta kasa ta tabbatar da cewa nan bada jimawa ba shugaba Bola Ahmad Tinubu zai sanar da sabuwar ranar da za a gudanar da aikin kidaya da yiwa gidaje rijista na 2023.

Read more

Zamfara: Dakarun Sojin Najeriya sun yi musayar wuta da wasu ‘yan bindiga

Muhammad Auwal SuleimanJuly 8, 20230

Dakarun rundunar Operation Hadarin Daji sun samu nasarar ceto mutane 24 da aka yi garkuwa da su a Kabugu Lamba da ke karamar hukumar Maru ta jahar Zamfara

Read more

Uwar gidan shugaban kasar Najeriya, Oluremi Tinubu, Ta Sanar da Shirinta Na Farfado da Rayuwar Iyali

Muhammad Auwal SuleimanJuly 8, 20230

Uwargidan shugaban kasar nan ta ce al`ummar Najeriya za su amfana daga fa`idar shirin farfado da rayuwar iyali da ta kirkiro da shi Mai dakin shugaban kasar Sanata Oluremi Tinub

Read more

Wata Babbar Kotu Ta Shiga Tsakanin Tsohon Gwamnan Kano, Ganduje da Muhyi Magaji

Muhammad Auwal SuleimanJuly 8, 20230

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a nan Jihar Kano, ta hana gayyata ko kama tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje domin bincikarsa kan zargin karbar cin hanci da rashawa.

Read more

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Zai Halarci Taron Kungiyar ECOWAS Karo Na 63

Muhammad Auwal SuleimanJuly 8, 20230

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Zai Halarci Taron Kungiyar ECOWAS Karo Na 63

Read more

Yan Najeriya na kan gaba-gaba wajen sauke sabuwar manhajar Threads

Muhammad Auwal SuleimanJuly 7, 20230

Jim kadan bayan saukar sabuwar manhajar Threads da zafinta, ‘yan Nijeriya sun kasance a gaba-gaba wajen yin maraba da wannan dandali.

Read more

Posts navigation

1 … 258 … 310
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama