Yan Najeriya na kan gaba-gaba wajen sauke sabuwar manhajar Threads

Jim kadan bayan saukar sabuwar manhajar Threads da zafinta, ‘yan Nijeriya sun kasance a gaba-gaba wajen yin maraba da wannan dandali.

A ranar Alhamis ne kamfanin Meta mamallakin Facebook da Instagram da WhatsApp ya kaddamar da Thread, wata manhaja da ta kasance tamkar kishiya ga Twitter saboda kamanceceniyarsu.

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa

Jami’ar Azare Za Ta Bai Wa Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, Digirin Girmamawa