Labarai

Babban Labari

Babachir Lawal ya fita daga ADC

Tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal ya yi murabus daga jam’iyyar ADC ta haɗakar ‘yan adawa. Kafofin labarai a Najeriya sun ambato Babachir na bayyana fita daga ADC a cikin wata sanarwa mai ɗauke da kwanan watan Litinin 1 ga Yulin 2026. Tsohon Sakataren Gwamnatin ya yi zargin cewa kurakurai sun ɓata zaɓen fitar da […]

Babban Labari

Gwamnonin Najeriya na duba yiwuwar mayar da mafi karancin albashi N100,000

Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) kuma gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya bayyana cewa gwamnoni na nazarin yiwuwar ɗaga mafi ƙarancin albashin ƙasa zuwa Naira 100,000, kamar yadda jaridar Punch ta rawaito. AbdulRazaq ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, inda ya ce hauhawar farashi, tsadar rayuwa da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai