Gwamnonin Jahohin Ribas Da Osun Da Taraba Sun Kauracewa Taron PDP
Rahotonni daga birnin Ibadan na jihar Oyo na cewa gwamnonin jihohin Osun da Taraba da kuma Rivers ba su halacci babban taron jam’iyyar PDP da ke guda a birnin ba. Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa ba a ga fuskokin gwamnonin a wurin taron ba. Babbar jam’iyyar hamayyar ta Najeriya na gudanar da […]









