Babban Hafsan Sojin Nijeriya Ya Umarci Dakarunsa Su Kubutar Da Daliban Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi.
Babban hafsan sojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya umurci dakarun operation Fansan Yamma su ƙara kaimi a ƙoƙarinsu na kuɓutar da ɗaliban da aka yi garkuwa da su daga makarantar sakadire ta ƴanmata da ke garin Maga a jihar Kebbi. Da ya ke yi wa dakarun jawabi a lokacin da ya kai ziyara jihar, […]










