Labarai

Wasanni

Man United na zawarcin Ramos

United na zawarcin tsohon dan wasan Real Madrid Sergio Ramos, mai shekara 39,wanda ya bar kungiyar Monterrey ta Mexico Sir Jim Ratcliffe da INEOS sun goyi bayan Ruben Amorim tare da saye sabbin ‘yan wasa fiye da fam miliyan 200  kuma suna shirya sake tallafa wa kocin na Portugal a watan Janairu. INEOS za ta […]

Babban Labari Labarai

Alhaji Aliko Dangote ya ƙaddamar da sabon shirin tallafawa ɗaliban Najeriya domin samun ilimi

Aliko Dangote ya kaddamar da babban shirin ilimi na shekaru 10 wanda zai tallafa wa dubban daliban Najeriya (musamman mata) a kowace shekara, tare da kashe biliyoyin naira, domin ba da damar ilimi ga matasa daga ko’ina cikin kasar. Domin samun nasarar shirin, an naɗa Mai Martaba Sarkin Lafiya, Justice Sidi Dauda Bage a matsayin […]

Rundunar 'yan sanda na shirin janye jami'anta masu yi wa manyan mutane rakiya da tsaro
Babban Labari Labarai

An kai hari gidan jami’in ɗan sanda a Yobe

Wasu mahara da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari gidan babban Jami’in kula da ofishin ‘yan sandan na Tattaɓa, ASP Mohammed Modu, da ke yankin Bara a ƙaramar hukumar Gulani, Jihar Yobe. Kamar yadda rahoton Jami’an tsaro ke nunawa cewa, da misalin ƙarfe 1:30 na tsakar daren ranar 9 ga Disamba, maharan […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai