Labarai

Babban Labari Labarai

Babu Abinda Marigayi Bebejin Katsina Yafi So Kamar Ciyarwa – Dikko Nuhu Yashe.

  Iyalan marigayi, Alhaji Nuhu Yashe, Bebejin Katsina, sun bayyana wasu daga cikin kyawawan halayensa na ɗaukar ɗawainiyar jama’a wajen kula da lafiya da ciyarwa da kuma cigaban rayuwarsu. Wannan dai na zuwa ne a lokacin da ake ci gaba da alhinin rashin, Alhaji Nuhu Yashe, Bebejin Katsina, wanda ya rasu ranar Alhamis da ta […]

Babban Labari Labarai

PDP Ta Kori Nyeson Wike

Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta sanar da korar ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu jiga-jiga daga cikinta, saboda abin da ta kira yi wa jam’iyya zagon-ƙasa. Cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta ɗauki matakin ne domin kawo haɗin kai da ladabtarwa a jam’iyyar da kuma […]

Ina dab da yanke shawarar shiga gwamnatin Tinubu ~ Kwankwaso
Babban Labari Labarai

Sulhu Da Yan Ta’adda A Katsina Ne Ke Haifar Da Hare-haren Yan Bindiga A Kano- Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce sulhu da ƴanbindiga da wasu al’umomin jihar Katsina ke yi ne ya janyo samun hare-hare a wasu yankunan jihar Kano. Yayin da yake jawabi a wurin taron yaye ɗalibai na jami’ar skyline da ke Kano, Sanata Kwankwaso ya ce gwamnatin tarayya ce ya kamata ta yi […]

Babban Labari Labarai

Amfani Da Na’urori Zai Magance Matsalar Tsaro Kan Iyakokin Nijeriya – Muhammad Babandede, OFR,OCM

Tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, OFR, OCM, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi amfani da kimiyya da fasaha wajen magance matsalar tsaro akan iyakokin kasar. Muhammad Babandede ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da sashin Hausa na DW. Babandede ya bayyana cewa amfani da […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai