Cututtukan Dake Kama Zuciya Na Ci Gaba Da Yaduwa A Najeriya.
Kungiyar Kiwon Lafiya na Duniya WHO ta bayyana cewa cututtukan dake kama zuciya na daga cikin cututtukan dake yi wa mutane kisan farat daya inda a shekara cutar na ajalin mutum miliyan 17.9 a duniya. Kungiyar Kula da cututtukan dake kama zuciya ta Duniya ta bayyana cewa mutum daya cikin mutane hudu a Najeriya na […]