Kamfanin Meta Ya Yi Rashin Nasara A Kotu Kan Karya Dokoki A Nijeriya
Akwai yiwuwar masu amfani da shafukan fesbuk da na instagram a Najeriya za su ga ɗib bayan da kamfanin da ya mallaki shafukan, wato Meta ya koka kan ɗinmbin tara da gwamnati ta lafta masa wadda ya ce “ba abu ne mai yiwuwa ba”. A bara ne hukumomin sanya ido sannan suka lafta wa kamfanin […]