Labarai

Yau Ce Ranar Bikin Yaki Da Shan Taba Sigari A Duniya.

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce taba sigari tana kashe rabin masu shanta a fadin duniya. Mutum milyan shida ke mutuwa saboda shan taba sigari, inda kuma 900,000 ke mutuwa saboda shakar hayakinta. Manufar bikin shine yaki da shan taba sigari da mayar da hankali wajen wayar da kan jama’a game da hadarin da […]

Read more

Mutane 366 Sun Mutu Sakamakon Zazzabin Lassa Da Sankarau: NCDC

Hukumar hana yaɗuwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta bayar da rahoton mutuwar mutane 366 a sakamakon zazzaɓin Lassa da cutar sanƙarau a ƙasar, lamarin da aka bayyana da ƙalubalen kiwon lafiyar ga al’umma sanadin waɗannan cututtuka. Daga ranar 1 ga Janairu zuwa 18 ga Mayu, 2025, NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar zazzaɓin Lassa guda […]

Read more

Sojoji Sun Kashe Kasurgumin Dan Boko Haram Abu Fatima.

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe wani ƙasurgumin ɗan Boko Haram wanda ake kira Amir Abu Fatima. Wata sanarwa da rundunar sojin ta fitar a shafinta na X, ta ce an samu nasarar kashe Abu Fatima ne a wani samame da dakarun Haɗin-Kai suka kai yankin Kukawa na jihar Borno. Sojojin sun ce Abu […]

Read more

Mutanen Da AmbaAliyar Ruwa Ta Kashe A Neja Sun Kai 110

Alkaluman waɗanda ambaliyar ruwa ta kashe a jihar Neja ya kai mutum 110, a cewar hukumar ba da agajin gaggawa na jihar. Masu aikin ceto sun ce sun gano gawawwaki da dama. Jami’ai a yankin Mokwa wurin da lamarin ya faru, sun yi gargaɗin cewa ƙarin mutane na cikin barazana a birnin. An shafe tsawon […]

Read more