UNICEF Zai Ba Najeriya kwalabe Miliyan 3 Na Maganin Inganta Lafiyar Masu Ciki
Asusun Tallafawa Yara Kanana na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya bayyana cewa za ta baiwa Najeriya gudunmawar kwalabe miliyan uku na maganin inganta lafiyar mata masu ciki MMS a bana. MMS magani ne dake dauke da sinadaran ‘iron da folic acid’ dake taimakawa wajen inganta lafiyar mace mai ciki da dan dake cikinta. Maganin na […]